Ka gan abin da rashin hakuri ya jawo ma wadannan matasa ? - Hotuna

Wadansu barayi babur su uku sun gamau da ajalinsu bayan sun saci wani babur a  magamar Nyayan/Abouchchie a karamar hukumar Bekwara na jihar Rivers.

Bayanai sun ce wadannan matasan sun sha mugun duka daga hannun jama'a da suka harzuka daga bisani kuma aka kone su kurmus.

Gani ga wane ya isa tsoron Allah kamar yadda Malam Bahaushe ya fada

Miye ra'ayin ka dangane da kisa da aka yi ma wadannan matasa da ake zargi da satar babur ?

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Ka gan abin da rashin hakuri ya jawo ma wadannan matasa ? - Hotuna Ka gan abin da rashin hakuri ya jawo ma wadannan matasa ? - Hotuna Reviewed by on April 16, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.