Gwamna Bagudu ya amince da biyan diyyar N412m don aikin hanyoyi

Gwamnatin jihar Kebbi za ta kashe naira miliyan dari hudu da goma sha biyu N412m domin biyan diyya ga wadanda aikin gina hanyoyi a cikin gari ya shafi gidaje da dukiyoyin su.

Garuruwan da za su amfana da kudaden sun hada da Bena,Danko/Wasagu,Ambursa, Kimba, Sabiyel da Kashin zama.

Gwamna Atiku Bagudu ya dukufa domin ganin an samar da kayakin more rayuwa a karkara ciki har da hanyoyin mota.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Gwamna Bagudu ya amince da biyan diyyar N412m don aikin hanyoyi Gwamna Bagudu ya amince da biyan diyyar N412m don aikin hanyoyi Reviewed by on April 05, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.