April 26, 2018

Dino Melaye sanye da ankwa a kan hanyarsa ta zuwa asibitin tarayya Abuja

Hoton Sanata Dino Melaye kenan bayan yansanda sun garkama masa ankwa a hannu a kan hanyarsa ta zuwa Asibitin tarayya da ke Abuja.

Dino Melaye dai yana fuskantar matsaloli sakamakon rashin yin ga maciji tsakaninsa da gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello.

Yansanda na nemansa bisa zargin daure ma ta'addanci gindi a jihar Kogi.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Hoto: Sermna Shagari
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: Dino Melaye sanye da ankwa a kan hanyarsa ta zuwa asibitin tarayya Abuja Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba

Raayin mai karatu

Koma Sama