Dansanda na cikin wadanda suka tarbi dino melaye bayan yansanda na nemansaShin yaya zancen yake ne,hukumar yansanda a jihar Kogi ta ce tana neman Sanata Dino Melaye ruwa jallo amma sai ga Sanatan ya dira a jihar ta Kogi domin halartar addu'ar 7 na Marigayi Dan Majalisar Wakilai na tarayya Umar Buba Jibrin kuma cikin wadanda suka tarbe shi har da wani babban jami'in dansanda.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Dansanda na cikin wadanda suka tarbi dino melaye bayan yansanda na nemansa Dansanda na cikin wadanda suka tarbi dino melaye bayan yansanda na nemansa Reviewed by on April 07, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.