Asirin wanda ke daukar yara mata ya sa su karuwanci ya tonu a jihar Kebbi

Rundunar yansanda a jihar Kebbi ta kama wani mutum mai suna Abdulazeez Muhammed Jega wanda ake zargin ya dauki yanmata kanana masu shekara 8 zuwa 12 kuma ya sa su karuwanci.

Yansanda sun ce Abdulazeez ya dauki yaran ne ba tare da son su ba.

Wasu yan banga ne suka gano yanmatan da yanayi da suke ciki.

Hukumar ta yansanda ta ce za ta gurfanar da Abdulazeez  a gaban Kotu.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Asirin wanda ke daukar yara mata ya sa su karuwanci ya tonu a jihar Kebbi Asirin wanda ke daukar yara mata ya sa su karuwanci ya tonu a jihar Kebbi Reviewed by on April 06, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.