An bude wajen sayar da baburan alfarma na Bike a Birnin kebbi - Hotuna

Ka san da cewa  nesa ya zo kusa ? yanzu haka an bude sabon wajen sayar da baburan alfarma da aka fi sani da suna BIKE wanda BJ MOTORCYCLES ta fara sayarwa a ofishin su da ke kan hanyar Argungu a daidai randabawal na Rima da ke garin Birnin kebbi .

Akwai babura kala-kala masu karfin injin da zai gamsar da kai, bayan haka BJ Motorcycles tana:

1. Gyara baburan (Repairs)
2. Samar da kayakin ta (spare parts)
3. Sayar da baburan da sauransu.

Akwai kayakin baburan a ko da yaushe kake bukatarsu.

Garzaya ka zo BJ MOTORCYCLES a kan hanyar Argungu (Argungu road), Birnin kebbi

Ko ka kira mu a 08031188936 domin karin bayani
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
An bude wajen sayar da baburan alfarma na Bike a Birnin kebbi - Hotuna An bude wajen sayar da baburan alfarma na Bike a Birnin kebbi - Hotuna Reviewed by on April 02, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.