2019: Tsayawar Buhari takara, wadanne yan siyasa ne ke da dogon buri ?

Yayin da ya bayyana karara cewa shugaba Muhammadu Buhari zai sake tsayawa takara a karo na biyu, bayanai sun nuna cewa yanzu haka har an fara atisayen shige-shige domin neman kamun kafa akan wasu kujerin alfarma na shugabancin al'umma.

Masu fada a ji tare da yin ruwa da saki a kan shugabanci tuni suka yi himma domin ganin sun ci ma burin su ta hanyan neman kamun kafa daga ubannin gidajensu.

Miye ra'ayin ka dangane da wadannan mutane da ke da muhammanci wajen taka ingantaccen rawa a siyarsar Najeriya zuwa 2019 ?

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
2019: Tsayawar Buhari takara, wadanne yan siyasa ne ke da dogon buri ? 2019: Tsayawar Buhari takara, wadanne yan siyasa ne ke da dogon buri ? Reviewed by on April 12, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.