Yansanda sun bindige madugun kungiyar masu sace mutane don garkuwa


Yansanda a jihar Edo sun bindige wani madugun wata kungiya wadda ke sace mutane domin karbar kudin fansa har lahira bayan kungiyarsa ta sace wani tsoho da ta yi garkuwa da shi a daren Talata.

Jami'an yansanda sun yi nassarar ceto mutumin da aka yi garkuwa da shi bayan sun bindige jagorar kungiyar a wata musanyar wuta na harbi da bindigogi tsakanin yan kungiyar da yansanda a unguwar Falonu kusa da rukunin gidaje na Ekae GRA a birnin Benin na jihar Edo.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yansanda sun bindige madugun kungiyar masu sace mutane don garkuwa Yansanda sun bindige madugun kungiyar masu sace mutane don garkuwa Reviewed by on March 22, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.