Yan fashi sun daku bayan an kama su suna yi wa budrwa fashi

Wadansu matasa biyu da suka kwace jaka da wayar salula a hannun wata budurwa a kudancin Najeriya sun sha dan karen duka a hannun jama'a bayan budurwar ta kuwata domin neman taimako sa'ilin da matasan suka yi mata fashi.

Su dai wadannan yaran kamannunsu ya canja kai tsaye sakamakon duka da suka sha.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yan fashi sun daku bayan an kama su suna yi wa budrwa fashi Yan fashi sun daku bayan an kama su suna yi wa budrwa fashi Reviewed by on March 07, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.