Yan bindiga dadi sun kashe mutum 8 a Zamfara

Wasu da ake zargin yan ta'adda ne sun kashe akalla mutum 8 a garin Dogon Daji na karamar hukumar Maru a jihar Zamfara lamari da ke faruwa kusan mako biyu bayan an kashe kusurgumin dan ta'adda Buharin Daji wanda mataimakinsa Dogo Gide ya kashe shi.

Kimanin mutum 41 ne aka kashe a kauyen Birane na karamar hukumar Zurmi a jihar ta Zamara.

Daily Trust ta ruwaito cewa wani mai suna Yusha'u Bangi ya shaida mata acewa an bizine mutum 7 a kauyen Dogon Daji yayin da ake fargaban an yi awon gaba da sauran jama'a

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yan bindiga dadi sun kashe mutum 8 a Zamfara Yan bindiga dadi sun kashe mutum 8 a Zamfara Reviewed by on March 21, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.