Yadda uwa ta kashe dan ta mai wata 7 da duka

An gurfanar da wata mata mai suna Evelyn Ecobs a kasar Afrika ta kudu bisa zargin kashe dan da ta haifa jariri mai wata 7.

Majiyarmu ta shaida mana ceea Evelyn ta yi wa jaririn dan karen duka wai somin tana son ta cire masa aljanu.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yadda uwa ta kashe dan ta mai wata 7 da duka Yadda uwa ta kashe dan ta mai wata 7 da duka Reviewed by on March 16, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.