Yadda tsautsayi ya sa kwantena ya fada wa karamar yarinya

Wani hatsari da ya rutsa da wata karamar yarinya ya yi sanadin mutuwar ta bayan wata kontena da wata babbar mota ta dauko ya fada akan yarinyar tare da wasu mutane. Lamarin ya faru a RTC a kan titin Owerri zuwa Onitsha a jihar Anambra.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yadda tsautsayi ya sa kwantena ya fada wa karamar yarinya Yadda tsautsayi ya sa kwantena ya fada wa karamar yarinya Reviewed by on March 07, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.