Wasu matsafa sun fada hannun yansanda bisa zargin damfaran jama'a

Jami'an yansanda karkashin jagorancin Kwamishinan yansanda na jihar Osun Olafimihan Adeoye sun kama wasu da ake zargi matsafa ne a Matsafarsu na garin Ilase-Ijesha.

Shugaban Matsafar Ganiyu Afolabi ya kara haske akan yadda suke gudanar da tsafin su kafin asirin su ya tonu.

Kwamishinan da ya ziyarci Matsafar da kanshi tare da jami'ansa ya ce wadanda aka kama macuta ne da ke zambatar jama'a.

An kama matsafan da ababe da dama da suke amfani da su wajen aikin gudanar da tsafin.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaran mu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN