Kalli abin da saurayi ya yi wa dan uwansa


Wani saurayi ya yi wa dan uwansa mumunar rauni a wuya sakamakon sara da adda a kauyen Magami da ke karamar hukumar Sumaila a cikin jihar Kano.

Wata majiya ta labarta cewa dukanin yan uwan guda biyu sun yi geji da kwaya wacce ta narke kafin hakan ya faru.

Majiyarmu ta shaida mana cewa bayan yaya ya sare kanensa sai daga bisani kuma kafin yansanda su zo sai ya kashe kansa.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli abin da saurayi ya yi wa dan uwansa Kalli abin da saurayi ya yi wa dan uwansa Reviewed by on March 16, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.