Wasu hanyoyi da Gwamna Bagudu ya yi a garin Zuru (1) - Hotuna

Shekara uku kenan tun lokacin da Gwamnatin APC karkashin jagorancin Gwamnan jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu ta yi tana shugabancin jihar Kebbi wacce ta yi alkawari da dama a lokacin yakin neman zabe a fadin jihar Kebbi.

ISYAKU.COM yayi tattaki zuwa garin Zuru a kudancin jihar Kebbi inda muka gani da ido irin ayyuka da Gwamnatin Atiku Bagudu ta yi.

Wannan gyaran hanyar Govt. day Zuru ne zuwa cikin unguwar Tudun wadaHanyar zuwa garin Senchi wadda ta lalace kafin zuwan Gwamnatin Atiku Bagudu

Hanyar unguwar Tudun wada Zuru wacce ake daf da zuba kwalta

Hanyar Barikin soji har zuwa garin Amanawa wadda Gwamnatin Atiku Bagudu ta yi
Hanyar unguwar Rikoto wacce ake daf da zuba mata kwalta karkashin Gwamnatin Atiku Bagudu
Daga Isyaku Garba 

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Wasu hanyoyi da Gwamna Bagudu ya yi a garin Zuru (1) - Hotuna Wasu hanyoyi da Gwamna Bagudu ya yi a garin Zuru (1) - Hotuna Reviewed by on March 20, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.