Saurayi ya kashe budurwarsa domin ta ki ta zubar da cikin shege

Wani saurayi dan aji 300 na Kwalejin koyon ayyukan shari'a na jihar Jigawa da ke Ringim mai suna Ringim Ismail ya kashe budurwarsa bayan ta ki ta aminta domin ta zubar da cikin shege da ya yi mata.

Yansanda a jihar Jigawa suna tuhumar Isma'ila da kashe Salamatu Garba yar shekara 22 wacce ke unguwar rukunin gidajen Kofar Gabas da ke Jahun a jihar Jigawa ranar Asabar.

Ismai'il ya shaida wa Manema labarai daga wajen da yake kulle a caji ofis cewa sun yi soyayya da Salamatu har tsawon shekara 8 kuma sun bukaci su yi aure amma lamarin ya gagara.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Saurayi ya kashe budurwarsa domin ta ki ta zubar da cikin shege Saurayi ya kashe budurwarsa domin ta ki ta zubar da cikin shege Reviewed by on March 28, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.