Wasu samari gudaa uku sun rasa ransu yayin da shigifa da suke ginawa ya fada a kansu lamari da ya haifar da mutuwarsu nan take.Lamarin ya faru ranar 22 ga watan Maris a birnin Sokoto.
Wadanda suka riga mu gida gaskiya a ibtila'in rugujewar shigifar sun hada da Bashar Alh. Dalhatu, Bashar Maciji, Bashar Alh. Buhari, Isah Alh. Amadu, Abdullahi Salihu and Bilyaminu Alh. Jadi.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Mutum 6 sun mutu bayan gini ya rufta masu a Sokoto - Hotuna
Reviewed by
on
March 25, 2018
Rating:
