Miye ra'ayinka dangane da wadannan hotuna ?

Wannan hoto da wani fitaccen mai daukan hoto mai suna  James Gifford dan asalin kasar Britaniya ya dauka a gidan ajiye dabbobi na Virunga a kasar Demokradiyyar Congo yana nufin wani abu.

Miye ra'ayinka dangane da wannan hoto da aka dauka a nahiyar Africa ?.Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Miye ra'ayinka dangane da wadannan hotuna ? Miye ra'ayinka dangane da wadannan hotuna ? Reviewed by on March 31, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.