Matasa sun tozarta wanda aka kama yana yi wa karamar yarinya fyade

Matasa a  garin Anyigba a karamar hukumar Dekina na jihar Kogi sun yi wa wani mutum dukar tsiya bayan an kama shi yana yi wa wata yar kkaramar yarinya fyade.

Majiyar mu ta labarta mana cewa shi dai wannan mutum matasa sun tozarta shi sakamakon irin yadda suka yi masa duka kuma aka mayar da shi zindir daga bisani aka zagaya da shi a cikin gari.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Matasa sun tozarta wanda aka kama yana yi wa karamar yarinya fyade Matasa sun tozarta wanda aka kama yana yi wa karamar yarinya fyade Reviewed by on March 29, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.