"Mai yunkurin yi wa Islam kwaskwarima, makiyin Allah ne"

Mataimakin firaministan kasar Turkiyya,Bekir Bozdağ ya ce Islam addini ne da bai bukatan a yi masa kwalliya, saboda yana iya warware dukannin matsalolin da muke fuskanta har ya zuwa karshen duniya.

Bekir ya furta wadannan kalaman don yi wa wadanda ke ikrarin cewa ya kamata a ce Musulunci ya bi rawar zamaninmu na yau,inda ya ce :

"Rayuwarmu ta yau ce ya kamata a ce ta hau kan turbar Islam, ba wai akasin haka ba.A Addininmu komai a bayyane yake, babu ragi babu kari, ko dauka ko ka bari,Haka zalika babu tsaka-tsakiya.Batun yi mata kwaskwarima kuma, bai ma taso ba".


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

TRT 
"Mai yunkurin yi wa Islam kwaskwarima, makiyin Allah ne" "Mai yunkurin yi wa Islam kwaskwarima, makiyin Allah ne" Reviewed by on March 18, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.