Lantarki ya kashe barawo da ya je sata a transfoma - Hotuna

Wani matashi da ya je domin ya yi sata a wani tarnsfoma na wutar lantarki a hanyar Narayi high coast hannun riga da rukunin gidaje na Shagari a jihar Kaduna ya gamau da ajalinsa bayan wutar lantarki ta kashe shi kuma ya makale a jikin karfen lantarkin.

Lamarin ya faru da daren ranar Alhamis kuma aka gan gawarsa ta makale a ranar safiyar Juma'a.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Lantarki ya kashe barawo da ya je sata a transfoma - Hotuna Lantarki ya kashe barawo da ya je sata a transfoma - Hotuna Reviewed by on March 17, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.