Karanta yadda tsohuwar karuwa ta canja salon rayuwarta - Hotuna

Jakar Magori a yau ta leka kasar Amurka inda ta samo mana  labarin wata mata Tonier Cain-Muldrow wacce ta canja salon rayuwarta daga dakikiya karuwa mai yawan aikata laifi zuwa macen kirki a cikin al'umma.

Hukumar yansanda a Amurka ta kama Tonier Cain-Muldrow sau 83, an same ta da laifi sau 66 kuma ta shekara 19 tana zukar tabar wiwi da shan kwayoyi. Amma duk wannan ya zama tarihi a sabuwar rayuwarta.
 
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Karanta yadda tsohuwar karuwa ta canja salon rayuwarta - Hotuna Karanta yadda tsohuwar karuwa ta canja salon rayuwarta - Hotuna Reviewed by on March 19, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.