Kalli yadda auren diyar Aliko Dan Gote Haj. Fatima ya kasance - Hotuna

Auren diyar mutum mafi arziki a nahiyar Afrika Aliko Dan Gote ya sa harkoki sun tsaya cak a filin sauka da tashi na jiragen sama na Malam Aminu Kano da ke birnin Kanon Dabo bayan jiragen hamshakan masu kudi,Gwamnoni da jiragen shatta sun mamaye filin jirgin.

Shugaba Muhammadu Buhari,shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki,Kakakin Majalisar Wakilai Yakubu Dogara suna daga cikin manyan baki da suka halarci daurin auren Hajiya Fatima diyar Alh. Aliko Dangote wanda aka daura ranar Juma'a.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli yadda auren diyar Aliko Dan Gote Haj. Fatima ya kasance - Hotuna Kalli yadda auren diyar Aliko Dan Gote Haj. Fatima ya kasance - Hotuna Reviewed by on March 17, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.