Kalli yadda aka yi wa wasu barayin akuya

Wadannan samari sun saci wannan akuya ne daga bisani suka je suka sami wuri suna gasawa kafin wani ya rada wa mai akuya cewa wadannan matasan ne suka saci akuyarsa.Sakamakon haka mai akuya ya lallaba ya bi su har ya gano wajen da suke gasa akuyar kuma ya kamasu dumu-dumu a birnin Lagos.

Mai akuya dai ya wulakanta wadannan barayin akuya bayan ya tilasta su suka tube har iya gajeren wando a jikinsu kuma aka dora masu akuyar a kansu aka zagaya da su a unguwa.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli yadda aka yi wa wasu barayin akuya Kalli yadda aka yi wa wasu barayin akuya Reviewed by on March 17, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.