Kalli yadda Aisha Buhari ta jagoranci taron matan APC a Abuja

Wadannan hotunan uwargidar shugaba Muhammadu Buhari ce watau Aisha M. Buhari yayin da ta jagoranci taron Matan jam'iyar APC da matan shugabanni daga jihohi 36 na Najeriya.

Uwargida Aisha ta shugabanci tattaunawa akan harkar ci gaba da kwanciyar hankali a Najeriya.Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli yadda Aisha Buhari ta jagoranci taron matan APC a Abuja Kalli yadda Aisha Buhari ta jagoranci taron matan APC a Abuja Reviewed by on March 07, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.