Kalli wacce aka ba mukamin "gimbiyar matasan arewa" - Hotuna

Wata kungiyar Matasan Arewa wadda ake kira Northern Youths Initiative for Peace and Good Governance ta nada tare da bayar da ba Linda Ikeji lambar girma tare da nada ta a matayin "Gimbiyar Matasan Arewa" ayayin da suka kai mata ziyara ta musaman a ofishin ta da ke Likki a jihar Lagos.

Linda Ikeji dai marubuciya ce mai shafin yanar gizo na kanta wacce take watsa labarai na yau da kullum ,nishadantarwa,fadakarwa da dai sauransu.Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli wacce aka ba mukamin "gimbiyar matasan arewa" - Hotuna Kalli wacce aka ba mukamin "gimbiyar matasan arewa" - Hotuna Reviewed by on March 20, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.