Kalli saurayi da ya yi yunkurin kashe kanshi a Hadejia

An ceto wani saurayi da ya yi yunkurin kashe kansa a garin Hadejia na jihar Jigawa. Wannan saurayi ya rataye kanshi ne domin ya mutu amma sai wasu mutane suka hango shi kuma nan take suka ceto shi daga halaka.

Bayanai sun nuna cewa shi dai wannan saurayin yana fama da wata matsala ce da ta danganci budurwarsa.


Idan baku manta ba,kwana biyu da suka gabata wani saurayi mai suna Umar Muhammed ya kashe kanshi ta hanyar rataya har ya mutu a unguwar Kandahar a garin na Hadejia.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli saurayi da ya yi yunkurin kashe kanshi a Hadejia Kalli saurayi da ya yi yunkurin kashe kanshi a Hadejia Reviewed by on March 16, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.