Kalli shigar matan Gwamnonin arewa a wajen bikin auren diyar Ganduje

Wadannan matan Gwamnonin Arewa ne kenan yayin bikin daurin Auren 'ya'yan Gwamna Ajimobi da Ganduje yayin da matan Gwamnonin suka yi shiga ta anko na tufafin kasaita na Aso Ebi.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli shigar matan Gwamnonin arewa a wajen bikin auren diyar Ganduje Kalli shigar matan Gwamnonin arewa a wajen bikin auren diyar Ganduje Reviewed by on March 04, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.