Kalli saurayi da aka kama ya yi shigar mata


An kama wani saurayi da ya yi shiga irin na mata a wani gidan hutawa da dare bayan ya ci suya kuma ya kwankwadi barasa mai isarsa a kudancin Najeriya .

Asiri dai ya tonu daga bisani kuma ya kwashi kunyarsa da kansa.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli saurayi da aka kama ya yi shigar mata Kalli saurayi da aka kama ya yi shigar mata Reviewed by on March 22, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.