Kalli matar da ake biyan ta kudi domin ta ci abinci - Hotuna


Wannan mata mai suna Renee Biran yar garin Houston na kasar Amurka mace ce da mutane ke biyan ta domin ta ci abinci don kibarta.

Amma fa yar shekara 53 Renee ta gamu ta matsalar gazawar wasu kayakin cikinta sakamakon kibarta domin yawan cin abinci.

Yanzu haka tana fuskantar matakin jinya domin ta rage nauyi da kiba.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli matar da ake biyan ta kudi domin ta ci abinci - Hotuna Kalli matar da ake biyan ta kudi domin ta ci abinci - Hotuna Reviewed by on March 23, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.