Kalli irin kusancin Gwamna Bagudu ga talakawansa a jihar Kebbi - Hotuna

Gwamnan jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu ya gudanar da ziyarar cudani da talakawansa a cikin garin Birnin kebbi a ci gaba da al'adarsa na tabbatar da kusanci ga talakawan jihar Kebbi.

Gwamnan ya ji ra'ayin talakawansa bayan ya zanta da su a wurare daban-daban a cikin garin Birnin kebbi.Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli irin kusancin Gwamna Bagudu ga talakawansa a jihar Kebbi - Hotuna Kalli irin kusancin Gwamna Bagudu ga talakawansa a jihar Kebbi - Hotuna Reviewed by on March 12, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.