Kalli budurwa da aka jefe da duwatsu har ta mutu - Hotuna

An tsinci gawar wata budurwa da ake kyautata zaton cewa an jefe ta ne da duwatsu har ta mutu kusa da wani tsauni a Ga Riba na Limpopo a kasar Afrika ta kudu ranar Alhamis 22 ga watan Maris.

Snini’ Mashoeu ta yi batan dabo ne ranar Juma'a da ta gabata 16 ga watan Maris.

Kakakin hukumar yansanda a Limpopo Colonel Maotse Ngoepe ya tabbatar da faruwar lamarin ya kuma bukaci jama'a su taimaka da bayanai da za su kai ga kama wadanda suka aika wannan aiki.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli budurwa da aka jefe da duwatsu har ta mutu - Hotuna Kalli budurwa da aka jefe da duwatsu har ta mutu - Hotuna Reviewed by on March 24, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.