Ka san wa ya yi ma wannan macen wannan aiki ? - Hotuna


Wasu rahotanni da ke zagayawa a shafukan yanar gizo sun labarta cewa ana zargin cewa wani dansanda a kasar Afrika ta kudu ya raunata wata yarinya bayan ya yi mata dukan fitar hankali.

Bayanai sun nuna cewa wannan dansanda fa ya yi barazanar cewa shi fa sanannen dansanda ne kuma kada ta yi tunanin cewa za ta tayar da hankalinsa idan ta yi kara.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Ka san wa ya yi ma wannan macen wannan aiki ? - Hotuna Ka san wa ya yi ma wannan macen wannan aiki ? - Hotuna Reviewed by on March 22, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.