Ka san illar amfani da kambeji wajen nuka diyan itatuwa ga lafiyar dan adam ?

Hukumar da ke kula da ingancin magunguna da abinci na kasa watau NAFDAC ta ce cin yayan itace da aka nuka da sinadarin calcium carbide na haifara da mumunar illa ga lafiyar bil'adama kuma ta bukaci a daina amfan da sinadarin wajen nuka diyan itatuwa.

Wasu manoma kan yi amfani da sinadarin na calcium carbide domin su nuka wadansu diyan itatuwa kamar su mangoro da sauransu .

Hukumar ta ce amfani da sinadarin na calcium carbide a diyan itatuwa yana haifar da gazawa tare da damejin hanta,koda da zuciya, haka zalika yakan haifar da kansa (cancer).

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Ka san illar amfani da kambeji wajen nuka diyan itatuwa ga lafiyar dan adam ? Ka san illar amfani da kambeji wajen nuka diyan itatuwa ga lafiyar dan adam ? Reviewed by on March 27, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.