Garin fasa bututun mai, barayi 2 sun mutu a fashewar nakiya


Rahotanni daga garin Azagbene a karamar hukumar Ekeremor a jihar Bayelsa sun nuna cewa wasu mutum biyu sun mutu daya kuma ya kone bayan nakiya da suka tayar domin fasa bututun man fetur ya tashi da su.Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Garin fasa bututun mai, barayi 2 sun mutu a fashewar nakiya Garin fasa bututun mai, barayi 2 sun mutu a fashewar nakiya Reviewed by on March 04, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.