Direban mootar wanda ake kora Ba'katsha ya yi kokarin ya wuce wata mota ce sakamakon haka hadarin ya auku bayan motar ta yi ta mulmulawa a kasa sanadin haka fasinjoji suka mutu gaba daya.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Gaba daya fasinja sun mutu sakamakon hadarin mota a hanyar Abuja - Hotuna
Reviewed by
on
March 29, 2018
Rating: