Dan shekara 70 ya sha bulala bayan an kama shi yana satar kabewa

Wani abin tausayi ne ya faru a kan wani tsoho a kasar Uganda, domin jakar mu ta magori ta samo mana labarin cewa shi dai wannan tsoho da yunwa ya dabaibaye an kama shi ne dumu-dumu ya saci kabewa a gonar wani kuma sakamakon haka Kansila na gundumar Sheema ya hukunta shi ta hanyar kwantar da tsohon dan shekara 70 kuma aka yi masa bulala.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Dan shekara 70 ya sha bulala bayan an kama shi yana satar kabewa Dan shekara 70 ya sha bulala bayan an kama shi yana satar kabewa Reviewed by on March 04, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.