• Labaran yau

  March 20, 2018

  Budurwa ta halaka bayan wayar salula da take maga da ita ta yi bindiga

  Wata yarinya yar shekara 18 ta rasa ranta yayin da take magana da shi a kasar India. Uma Oram ta rasa ranta ne bayan wayar salular da ta laka a caji kuma take magana da shi ya yi bindiga a cikin gidansu a kauyen Kheriakani gabashin jihar Odisha.

  Yarinyar ta sami raunuka a fuska,kirji da kuma hannunta kafir a garzaya da ita zuwa asibiti bayyan faruwar lamarin.

   Wayar salular da ta haddasa wannan matsalar kirar Nokia 5233 ce wanda aka  kera a 2010.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Budurwa ta halaka bayan wayar salula da take maga da ita ta yi bindiga Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama