An tabbatar da sabon shugaban al'ummar Fulani a kasar Zuru - Hotuna

An tabbatar da Alh. Abubakar Aliyu (Abiola) a matsayin shugaban Fulani na kasar Zuru da ke Masarautar Zuru a kudancin jihar Kebbi. Shugaban karamar hukumar Zuru Alh. Muhammed Kabir Abubakar ne ya mika masa takardar tabbatarwa bisa al'ada karkashin kulawar wakilan kungiyar Miyetti Allah na jihar Kebbi. An yi taron ne a dakin taro na Komo Unity Hall a garin Zuru.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
An tabbatar da sabon shugaban al'ummar Fulani a kasar Zuru - Hotuna An tabbatar da sabon shugaban al'ummar Fulani a kasar Zuru - Hotuna Reviewed by on March 11, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.