An kashe wasu Fulani yayin Sallar Magariba a Taraba - Hotuna

An kashe wasu al'ummar Fulani a kauyen Yerimaru a karamar hukumar Sardauna da ke jihar Taraba yayin da suke gudanar da Sallar Magariba ranar 1 ga watan Maris.

Ana zargin cewa wasu bata gari masu tsattsaurar ra'ayi na Mambilla ne suka aika wannan aika-aikan.

Wadanda lamarin ya rutsa da su an yi masu mumunan kisa ne ta hanyar sara ko da adda ko takobi.

Wasu daga cikin wadanda aka kashe sun hada da Alhaji Aliyu,Jika Gidado,Ibrahim Ja'e Gagarau,
Malam Ahijo Malam ,Idrisa aka Idi Daneji.da Malam Abdu Dujire

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
An kashe wasu Fulani yayin Sallar Magariba a Taraba - Hotuna An kashe wasu Fulani yayin Sallar Magariba a Taraba - Hotuna Reviewed by on March 03, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.