An kama yan kungiyar asiri da suka gundule hannun wani NYSC - Hotuna

Yan kungiyar asiri a jihar  Bayelsa sun raunata wani dan bautar kasa a garin Angalabiri .Yan kungiyar ta asiri sun gundule wa dan bautar kasar hannu a karamar hukumar Sagbama a wani  yunkuri na fashi da makami.

Yansanda sun kama kuma suna tsare da biyu daga cikin mutum hudu na kungiyar ta asiri da ake zargin sun aikata wannan aikaa-aika.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
An kama yan kungiyar asiri da suka gundule hannun wani NYSC - Hotuna An kama yan kungiyar asiri da suka gundule hannun wani NYSC - Hotuna Reviewed by on March 20, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.