An gano gawar matar da ta kashe kanta a jihar Katsina

An gano gawar wata mata wacce ake zargin cewa ta kashe kanta a wani kauye a cikin karamar hukumar Batsari na jhar Katsina.

Bayanai sun nuna cewa matar tana fama da matsanancin damuwa tare da kasancewa cikin mumunar yanayi kafin faruwar lamarin da ake kyautata zaton cewa ita ce ta kashe kanta da kanta ranar 11 ga watan Maris.

Tuni jami'an tsaro suka dauke gawarata.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
An gano gawar matar da ta kashe kanta a jihar Katsina An gano gawar matar da ta kashe kanta a jihar Katsina Reviewed by on March 14, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.