Allah mai iko, kalli wata nassarar hazakar Likitoci

Allah Sarki, kalli irin yadda wannan mata mai suna Yaya ta cika da farinciki bayan an yi nassarar cire mata kari da ya fito mata wanda ta yi fama da shi har tsawon shekara takwas (8).

Godiya ga Allah mai tsarki mai kowa.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Allah mai iko, kalli wata nassarar hazakar Likitoci Allah mai iko, kalli wata nassarar hazakar Likitoci Reviewed by on March 27, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.