Zargi: Yadda dansanda ya harbe yaron mota a kan N100 - Hotuna

Wani hoto da ke yawatawa a shafukan yanar gizo wadda ya samo asali daga shafukan kudancin Najeriya sun nuna hotuna da ake zargin cewa wani dansanda ne ya kashe wani yaron wata motar Tipa wadda ta dauko yashi sakamakon zafafar cacan baki a kan N100 ranar Juma'a.

Shi dai dansandan da ake zargi da aikata wannan danyen aikin yana aiki ne a caji ofis na Okwelle a karamar hukumar Onuimo na jihar Imo.

Bayanai sun nuna cewa wannan dansandan ya auna sa'a domin kadan ya rage shi ma a aika shi barzahu sakamakon fusata da jama'a suka yi a kan lamarin.
 
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Zargi: Yadda dansanda ya harbe yaron mota a kan N100 - Hotuna Zargi: Yadda dansanda ya harbe yaron mota a kan N100 - Hotuna Reviewed by on February 10, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.