Yunkurin kubutar da wanda ake tuhuma, jami'an tsaro sun harbe mutum 2 a Sokoto

Ana zargin cewa mutum biyu ne suka rasa rayukansu a jihar Sokoto bayan jami'an tsaro sun buda wuta da bindigogi bayan wasu gungun samari yan takife sun yi kokarin kubutar da wani abokinsu da jami'an tsaro suka je da shi Kotu domin fuskantar tuhuma.

Rahotanni sun nuna cewa yunkurin na samarin ya sa jami'an tsaro suka buda wuta kuma sakamakon haka wadansu mutum biyu suka yi wafati.

Babu wani bayani da muka samu daga hukumomi kawo yanzu dangane da lamarin.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN