Yara 13 sun mutu sakamakon hadarin jirgin ruwa a Goronyo - Hotuna

Al'umman garin Rimawa na fama da makoki bayan rasuwar yara 13 a wani ibtila'i da ya faru bayan hadarin jirgin ruwa da ya rutsa da yaran a karamar hukumar Goronyo ranar Talata.Tuni dai aka bizine wadannan yara kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yara 13 sun mutu sakamakon hadarin jirgin ruwa a Goronyo - Hotuna Yara 13 sun mutu sakamakon hadarin jirgin ruwa a Goronyo - Hotuna Reviewed by on February 24, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.