Yadda wani barawon baturran mota ya wulakanta

Dubun wani saurayi wanda ya shahara wajen satar baturan mota da wayoyin salula na mutane ya cika bayan an kama shi yayin da ya ketare katanga ya shiga wani gida ya yi sata a jihar Akwa Ibom ranar Alhamis.

Bayanai sun ce shi dai wannan barawo ya sha gana wa mazauna wata unguwa a Uyo na jihar Akwa Ibom azaba sakamakon addabarsu da ya yi da satar baturran mota,wayoyin salula, janareto da sauran kayakin gida.

Wannan saurayi da ya sha dan karen duka da wulakanci kafin a mika shi ga jami'an tsaro.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yadda wani barawon baturran mota ya wulakanta Yadda wani barawon baturran mota ya wulakanta Reviewed by on February 17, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.