Yadda fashewar tayar mota ya yi sanadin halaka fasinja - Hotuna

Wani mumunan hadari ya auku tsakanin hanyar Bida zuwa Minna kuma yayi sanadin mutuwar mutane da dama rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne sakamakon fasher tayar  motar bus mai daukan mutum 18.Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yadda fashewar tayar mota ya yi sanadin halaka fasinja - Hotuna Yadda fashewar tayar mota ya yi sanadin halaka fasinja - Hotuna Reviewed by on February 15, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.