Yadda dalibai 4 suka mutu yayin da suke daukan bidiyon kan su a mota

Wani abun mamaki da ban tausayi ne ya faru a kasar Uganda bayan wadansu yara hudu sun muta a hadarin mota yayin da suke daukan hoton bidiyon kansu ,kwatsam sai suka afka wa wata babbar mota da take ajiye a kan hanyar Gulu zuwa Kampala lamarin da ya haifar da mutuwar dukannin yaran su uku.

Yaran dai suna kan hanyarsu ce ta zuwa wata makaranta domin su karbi sakamakon jarabawarsu da suka rubuta a bara.

Shugaban Makarantar Dr. Charles ya ce labarin mutuwar yaran ya girgiza su tare da Malaman Makarantar Sakandare na Ndejji Makarantar da yaran suka kammala a bara.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yadda dalibai 4 suka mutu yayin da suke daukan bidiyon kan su a mota Yadda dalibai 4 suka mutu yayin da suke daukan bidiyon kan su a mota Reviewed by on February 13, 2018 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.