Yadda barayin awaki suka wulakanta da rana tsaka

Kalli yadda aka yi wa wadansu matasa guda biyu da suka saci awaki a garin Nsukka na jihar Enugu.Wasu mazauna garin na Nusukka ne suka kama wadannan matasan bayan yi nassarar satan awakin kuma a yayin da suke tafi da awakin sai aka kamasu.

A kudancin Najeriya dai , barayi irin wannan akan tozarta su ne ta hanyar dora masu ababen da suka sata kuma sai a zagaya da su a cikin gari kafin a mika su ga jami'an tsaro.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yadda barayin awaki suka wulakanta da rana tsaka Yadda barayin awaki suka wulakanta da rana tsaka Reviewed by on February 20, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.